K. Mag 23:25-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. Ka sa mahaifinka da mahaifiyarka su yi fāriya da kai, ka sa mahaifiyarka farin ciki.

26. Ɗana ka mai da hankali sosai, irin zamana ya zamar maka kyakkyawan misali.

27. Karuwa, da mata mazinata, tarkon mutuwa ne su.

K. Mag 23