K. Mag 23:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'ad da ka zauna cin abinci tare da babban mutum, ka tuna da yadda yake.

2. Idan kai mai son ci da yawa ne sai ka kanne.

3. Kada ka yi haÉ—amar kyakkyawan abincin da yake gabanku, zai yiwu wayo yake so ya yi maka.

K. Mag 23