K. Mag 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum mai hankali, in ya ga wahala tana zuwa yakan kauce mata, amma shashasha yakan kutsa kai ciki, daga baya ya yi da na sani.

K. Mag 22

K. Mag 22:1-9