K. Mag 21:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Adali ya tabbatar da kansa, haka ma mugun mutum yakan yi da'awa, cewa shi ma ya tabbatar da kansa.

30. Hikima, da haziƙanci, da basira, ba kome suke ba gāba da Ubangiji.

31. Kana iya shirya dawakai don zuwa yaƙi, amma nasara ta Ubangiji ce.

K. Mag 21