K. Mag 19:27-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Ɗana idan ka bar yin nazari za ka manta da abin da ka riga ka koya.

28. Ba gaskiya ga mashaidin da ya yi niyyar cutar wani. Mugaye suna ƙaunar yin mugunta.

29. Wawa mai fāriya hakika zai sha dūka.

K. Mag 19