K. Mag 10:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki.

2. Abin da ka samu ta hanyar zamba ba zai yi albarka ba, amma gaskiya za ta cece ka.

K. Mag 10