Josh 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a rana ta uku bayan da suka yi alkawari da su, suka ji cewa, su maƙwabtansu ne, suna zaune a cikinsu.

Josh 9

Josh 9:10-18