Josh 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyu kuma suka zaga birnin sau ɗaya, sa'an nan suka koma zango. Haka suka yi ta yi har kwana shida.

Josh 6

Josh 6:8-18