Josh 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin kuwa Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Ka yi wuƙaƙe na duwatsu, ka yi wa mazajen Isra'ila kaciya.”

Josh 5

Josh 5:1-7