Josh 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawari na Ubangiji suka fito daga tsakiyar Urdun, suka taka sandararriyar ƙasa, sai ruwan Urdun ya malalo ya tumbatsa kamar dā.

Josh 4

Josh 4:13-21