Josh 24:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa jama'a, “Wannan dutse shi ne shaida a kanmu, gama ya ji dukan abin da Ubangiji ya faɗa mana, domin haka zai zama shaida a kanku, don kada ku yi wa Allahnku ƙarya.”

Josh 24

Josh 24:22-33