Josh 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuma, na rarraba wa kabilanku ƙasashen al'umman da suka ragu, da na waɗanda na shafe su tsakanin Urdun da Bahar Rum wajen yamma.

Josh 23

Josh 23:1-11