Josh 23:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya kira Isra'ilawa duka, da dattawansu, da shugabanninsu, da alƙalansu, da jarumawansu, ya ce musu, “Yanzu na tsufa, shekaruna sun yi yawa,

Josh 23

Josh 23:1-6