Josh 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanni goma suka tafi tare da shi, shugaba ɗaya daga kowace kabilar Isra'ila. Kowane ɗayansu shugaba ne a danginsa a kabilar Isra'ila.

Josh 22

Josh 22:8-23