Josh 2:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ce masa, “Hakika, Ubangiji ya ba da ƙasar duka a hannunmu, banda wannan kuma mazaunan ƙasar duka sun firgita saboda mu.”

Josh 2

Josh 2:15-24