Josh 19:41-43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

41. Garuruwan da suke cikin yankin ƙasar gādonta ke nan, da Zora, da Eshtawol, da Ir-shemesh,

42. da Shalim, da Ayalon, da Itla,

43. da Elon, da Timna, da Ekron,

Josh 19