Josh 19:36-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

36. da Adama, da Rama, da Hazor,

37. da Kedesh, da Edirai, da En-hazor,

38. da Iron, da Migdal-el, da Horem, da Bet-anat, da Bet-shemesh. Garuruwa goma sha tara ke nan da ƙauyukansu.

Josh 19