Josh 19:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can ta nausa zuwa Rama, ta bi ta garun birnin Taya, sai kuma ta nausa zuwa Hosa, sa'an nan ta gangara Bahar Rum, wajen Mahalab, da Akzib,

Josh 19

Josh 19:23-31