Josh 18:25-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. Akwai kuma Gibeyon, da Rama, da Biyerot,

26. da Mizfa, da Kefira, da Moza,

27. da Rekem, da Irfeyel, da Tarala,

28. da Zela, da Elef, da Yebus, wato Urushalima, da Gebeya, da Kiriyat. Birane goma sha huɗu ke nan tare da ƙauyukansu. Wannan shi ne rabon gādon mutanen Biliyaminu bisa ga iyalansu.

Josh 18