Josh 18:23-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. da Awwim, da Fara, da Ofra,

24. da Kefar-ammoni, da Ofni, da Geba. Birane goma sha biyu ke nan tare da ƙauyukansu.

25. Akwai kuma Gibeyon, da Rama, da Biyerot,

26. da Mizfa, da Kefira, da Moza,

27. da Rekem, da Irfeyel, da Tarala,

Josh 18