Josh 13:17-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. da Heshbon, da dukan biranenta da suke kan tudu, wato Dibon, da Bamot-ba'al, da Ba'al-mayon,

18. da Yahaza, da Kedemot, da Mefayat,

19. da Kiriyatayim, da Sibma, da Zeret-shahar da yake bisa tudun da yake cikin kwarin,

20. da Bet-feyor, da gangaren Fisga, da Betyeshimot.

Josh 13