Josh 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu Joshuwa ya tsufa ƙwarai, sai Ubangiji ya ce masa, “Ka tsufa ƙwarai, ga shi, ƙasar da za ku mallaka ta ragu da yawa.

Josh 13

Josh 13:1-10