Ish 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muguntar jama'a tana ci kamar wutar da take cinye ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya. Tana ci kamar wutar dawa wadda hayaƙinta take murtukewa har sama.

Ish 9

Ish 9:9-19