Ish 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A lokacin nan, Ubangiji zai yi ijara da wanzami daga wancan hayi na Yufiretis, wato Sarkin Assuriya! Zai aske gyammanku, da gashin kawunanku, da na jikunanku.

Ish 7

Ish 7:16-25