Ish 56:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matsaransa makafi ne, dukansu marasa ilimi ne. Dukansu kamar karnuka ne bebaye, ba su iya haushi ba, suna kwance suna ta mafarki, suna jin daɗin rurumi!

Ish 56

Ish 56:3-12