Ish 55:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku mutanena, ku kasa kunne yanzu, ku zo gare ni,Ku zo gare ni, za ku kuwa sami rai!Zan yi tabbataccen alkawari da ku,Zan sa muku albarkun da na alkawarta wa Dawuda.

Ish 55

Ish 55:1-4