Ish 53:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka raina shi, muka ƙi shi,Ya daure da wahala da raɗaɗi.Ba wanda ya ko dube shi.Muka yi banza da shi kamar shi ba kome ba ne.

Ish 53

Ish 53:1-9