Ish 52:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Mutane da yawa suka gigice sa'ad da suka gan shi,Ya munana har ya fita kamannin mutum.

15. Amma yanzu al'ummai da yawa za su yi mamaki a kansa,Sarakuna kuwa za su riƙe baki saboda mamaki.Za su gani su kuma fahimci abin da ba su taɓa sani ba.”

Ish 52