Ish 52:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku fita, ku bar BabilaKu dukanku da kuke ɗauke da keɓaɓɓen kayan Ubangiji!Kada ku taɓa abin da aka hana,Ku kiyaye kanku da tsarki,Ku fita ku bar birnin.

Ish 52

Ish 52:3-15