Ya sa maganata ta yi kaifi kamar takobi,Ya kiyaye ni da ikonsa.Ya sa na zama kamar kibiyaMai tsini shirayayyiya domin harbi.