Ish 46:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. “Ku kasa kunne gare ni, ku mutane masu taurinkai,Ku da kuke tsammani nasara tana can da nisa.

13. Ina kawo ranar nasara kusa,Ba ta da nisa ko kaɗan.Nasarata ba za ta yi jinkiri ba.Zan ceci Urushalima,Zan kuma kawo ɗaukaka ga Isra'ila a can.”

Ish 46