Ish 46:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan ne ƙarshen allolin Babila!Dā ana yi wa Bel da Nebo sujada,Amma yanzu ana labtunsu a kan jakuna,Sun zama nawaya a kan dabbobin da suka gaji!

Ish 46

Ish 46:1-3