Ish 44:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ka tuna da waɗannan abu, ya Isra'ila,Ka tuna kai bawana ne.Na halicce ka domin ka zama bawana,Ba zan taɓa mantawa da kai ba.

Ish 44

Ish 44:12-28