Ish 35:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gurgu zai yi tsalle ya yi rawa,Waɗanda ba su iya magana za su yi sowa don murna.Rafuffukan ruwa za su yi gudu a cikin hamada,

Ish 35

Ish 35:2-10