Ish 27:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana za a busa ƙaho don a kirawo Isra'ilawan da suke zaman baƙunci a Assuriya da Masar. Za su zo su yi wa Ubangiji sujada a Urushalima a tsattsarkan dutsensa.

Ish 27

Ish 27:5-13