Ish 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan Dutsen Sihiyona Ubangiji Mai Runduna zai shirya wa dukan sauran al'umman duniya biki da abinci irin na adaras da ruwan inabi mafi kyau.

Ish 25

Ish 25:2-12