“Ɗauki garayarki, kewaya cikin gari,Ayya, an manta da karuwa!Yi kiɗa, sāke raira waƙoƙinki,Don ki komo da masoyanki.”