Ish 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne jawabi a kan Taya.Ku yi hargowa ta baƙin ciki, ku matuƙan jiragen ruwan teku! An lalatar da tashar jiragen ruwan garinku na Taya. Gidajenta da gaɓarta sun rurrushe. Sa'ad da jiragen ruwanku suka komo daga Kubrus za ku ji labarin.

Ish 23

Ish 23:1-2