Ish 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan shugabanninku sun gudu, an kuwa kama su tun kafin su harba ko kibiya ɗaya. Dukanku da aka iske tare, aka kama ku, ko da yake kuka gudu da nisa.

Ish 22

Ish 22:1-6