Ish 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da na gani, da abin da na ji a wahayin, ya razanar da ni, ya sa ni cikin azaba kamar ta mace mai naƙuda.

Ish 21

Ish 21:1-7