Ish 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su ɓuya a cikin kogwannin duwatsu, ko su haƙa ramummuka a ƙasa, suna ƙoƙarin tserewa daga fushin Ubangiji, ko su ɓuya daga ikonsa da ɗaukakarsa!

Ish 2

Ish 2:8-11