Ish 17:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wannan shi ne jawabi a kan Dimashƙu.Ubangiji ye ce, “Dimashƙu ba za ta ƙara zama birni ba, za ta zama tsibin kufai ne kawai.

2. Za a watse a bar biranen Suriya har abada. Za su zama makiyayar tumaki da shanu. Ba wanda zai tsoratar da su.

Ish 17