Ish 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan wani daga cikin zuriyar Dawuda zai zama sarki. Zai mallaki jama'a da aminci da ƙauna. Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci.

Ish 16

Ish 16:1-11