Irm 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Dan, an ji firjin dawakai.Dakan ƙasar ta girgiza sabodahaniniyar ingarmunsu.Sun zo su cinye ƙasar duk da abinda suke cikinta,Wato da birnin da mazaunacikinsa.”

Irm 8

Irm 8:11-22