Irm 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ku gyara hanyoyinku da ayyukanku, ni kuwa zan ƙyale ku, ku zauna a wannan wuri.

Irm 7

Irm 7:1-13