Irm 50:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su tambayi hanyar Sihiyona, sa'an nan su bi ta, suna cewa, ‘Bari mu haɗa kanmu don mu yi madawwamin alkawari da Ubangiji, alkawari wanda ba za a manta da shi ba.’

Irm 50

Irm 50:1-13