Irm 50:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kewaye ta da kuwwar yaƙi!Ta ba da gari,Ginshiƙanta sun fāɗi.An rushe garunta,Gama wannan sakayya ce taUbangiji.Ku sāka mata, ku yi mata kamaryadda ta yi.

Irm 50

Irm 50:9-21