Irm 50:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda fushin Ubangiji, ba wandazai zauna a cikinta,Za ta zama kufai,Duk wanda ya bi ta wajen Babila, zaiji tsoro,Zai kuma yi tsaki sabodalalacewarta.

Irm 50

Irm 50:9-23