Irm 49:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kwashe alfarwansu dagarkunansu,Da labulan alfarwansu, da dukankayansu.Za a kuma tafi da raƙumansu,Za a gaya musu cewa, ‘Razana takewaye ku!’

Irm 49

Irm 49:19-38