Irm 49:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani zai tashi da sauri, ya yi sama kamar gaggafa. Zai buɗe fikafikansa a kan Bozara. Zukatan sojojin Edom za su zama kamar zuciyar macen da take naƙuda.”

Irm 49

Irm 49:13-30